Oyin Oladejo

Oyin Oladejo
Rayuwa
Haihuwa Ibadan, 1985 (38/39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Humber College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a jarumi, stage actor (en) Fassara da dan wasan kwaikwayon talabijin
IMDb nm8033456
Oyin Oladejo

Oyin Oladejo (an haife ta a 1985 a Ibadan, Nigeria) yar wasan kwaikwayo ce da ke zaune a Kanada. An santa a duniya ne ta dalilin rawar ta ta farko a talabijin a cikin shirin Joann Owosekun a cikin jerin Star Trek: Discovery. Bugu da kari, galibi tana taka rawa a wasu sinimomi a birnin Toronto.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy